IQNA

Mahardata Bakwai Ne Suka Kara Da Juna A Gasar Kuwait

23:32 - March 15, 2010
Lambar Labari: 1898708
Bangaren kasa da kasa; Mahardata bakwai ne suka kara da juna a rana ta biyu a gasar karatun kur'ani mai tsarki da ke gudana a kasar Kuwait,
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, jaridar kasar Kuwait ta Alraya ta buga labarin cewa, Mahardata bakwai ne suka kara da juna a rana ta biyu a gasar karatun kur'ani mai tsarki da ke gudana a kasar Kuwait, wadda ma'aikatar kula da harkokin addinin muslunci ta kasar ta shirya gudanarwa, wadda kuma ke samun halartar makaranta da mahardata kur'ani mai tsarki daga sassa daban-daban na kasashen musulmi. 552592
captcha