IQNA

Taron Baje Kolin Kayyakin Tarihin Musulunci A Kasar Qatar

23:31 - March 15, 2010
Lambar Labari: 1898709
Bangaren kasa da kasa; An fara gudanar da taron baje koli na kayyakin tarihin musulunci a birnin Doha fadar mulkin kasar Qatar,
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani rahoto da ya nakalto daga jaridar Gulf Times an bayyana cewa; an fara gudanar da taron baje koli na kayyakin tarihin musulunci a birnin Doha fadar mulkin kasar Qatar, da ke samun halartar masana da kuma masu fasaha musulmi daga kasashen larabawa da na musulmi da kuma kasar Birtaniya. Bayanin ya ci gaba da cewa wannan na da matukar muhimmanci musulmi su nuna irin kayyakin da suke da sun a ci gaba a tarihin addinin musulunci. 552519
captcha