Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, an gudanar da zaman taro a kasar Amurka dangane da mahangar addinin muslunci kan matsayin mace da kuma rawar da take takawa a cikin rayuwar zamantakewa, wanda babbar cibiyar musulmi ta kasar ta dauki nauyin shiryawa da gudanarwa. Bayanin ya ci gaba da cewa an gudanar da zaman taro a kasar Amurka dangane da mahangar addinin muslunci kan matsayin mace da kuma rawar da take takawa a cikin rayuwar zamantakewa, wanda babbar cibiyar musulmi ta kasar ta dauki nauyin shiryawa da gudanarwa. 552580