IQNA

An Bayar Da Kyautar Allo Mafi Girma Mai Dauke Rubutun Musulunci

11:47 - March 16, 2010
Lambar Labari: 1898942
Bangaren kasa da kasa; An bayar da allo mafi girma day a ke dauke da rubutun ayoyin kur'ani mai tsarki a kasar Qatar, wanda aka yi wa ado na zinari baki dayansa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, an bayar da allo mafi girma day a ke dauke da rubutun ayoyin kur'ani mai tsarki a kasar Qatar, wanda aka yi wa ado na zinari baki dayansa. Bayanin ya ci gaba da cewa wannan allo yana daya daga cikin muhimman abubuwa da aka saka cikin kayan a'adu na musulunci a matsayi na duniya. Ya ce An bayar da allo mafi girma day a ke dauke da rubutun ayoyin kur'ani mai tsarki a kasar Qatar, wanda aka yi wa ado na zinari baki dayansa. 553140





captcha