IQNA

Sabbin Hanyoyi Na Koyar Da Yara Kanan Karatun Kur'ani

11:47 - March 16, 2010
Lambar Labari: 1898945
Bangaren kasa da kasa; An kira da ayi amfani da sabbin hanyoyi na zamani wajen koyar da yara karatun kur'ani mai tsarki a cikin kasashen musulmi,
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, An kira da ayi amfani da sabbin hanyoyi na zamani wajen koyar da yara karatun kur'ani mai tsarki a cikin kasashen musulmi, mahalrta taron tsarin karatu kur'ani na kanan yara a kasashen musulmi da aka gudanar a Algeria su ne suka wannan kira. Bayanin ya ci gaba da cewa an kira da ayi amfani da sabbin hanyoyi na zamani wajen koyar da yara karatun kur'ani mai tsarki a cikin kasashen musulmi, mahalrta taron tsarin karatu kur'ani na kanan yara a kasashen musulmi da aka gudanar a Algeria su ne suka wannan kira.553116


captcha