Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, za a fara gudanar da wata gasar karatun kur'ani mai tsarki a kasar Amurka, da za ta samu halartar wasu daga cikin musulmin kasar. bayanin ya ci gaba da cewa za a fara gudanar da wata gasar karatun kur'ani mai tsarki a kasar Amurka, da za ta samu halartar wasu daga cikin musulmin kasar. 553080