Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, Muhammad Ali Rezvan daya daga cikin ma'aikatan cibiyar yada al'adu da ilimi ya bayyan acewa, wakilan kasar Iran da ke gudanar da ayyukan al'adu da yada ilimi addinin muslunci da koyar da kur'ani sun taka rawa wajen habbaka harkokin kur'ani a Harat. Bayanin ya ci gaba da cewa wakilan kasar Iran da ke gudanar da ayyukan al'adu da yada ilimi addinin muslunci da koyar da kur'ani sun taka rawa wajen habbaka harkokin kur'ani a Harat. 553559