Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, an rufe wani shafin internet mai cin zarafin addinai a kasar hadaddiyar daular larabawa, wanda mahukluntan kasar suka dauki tsauraren matakai a kansa. Baynin ya ci gaba da cewa an rufe wani shafin internet mai cin zarafin addinai a kasar hadaddiyar daular larabawa, wanda mahukluntan kasar suka dauki tsauraren matakai a kansa. 553682