Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani rahoto day a nakalto daga kamfanin dillancin labaran sphere news an habarta cewa, za a gudanar da wani taron karawa juna sani kan muhimmancin lokaci a mahangar addinin musulunci a irnin Saint-Denis na kasar Faransa. Bayanin ya ci gaba da cewa za a gudanar da wani taron karawa juna sani kan muhimmancin lokaci a mahangar addinin musulunci a irnin Saint-Denis na kasar Faransa. 556612