IQNA

Taron Horar Da Daliban Addinin Musulunci A Kasar Australia

22:56 - April 05, 2010
Lambar Labari: 1902878
Bangaren kasa da kasa; An fara gudanar da wani zaman taro kan horar dad alibi musulmi a kasar Australia, wanda wata babbar cibiyar musulmi ta kasar ta shirya gudanarwa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga wasu shafukan musulmin kasar Austaralia cewa, An fara gudanar da wani zaman taro kan horar dad alibi musulmi a kasar Australia, wanda wata babbar cibiyar musulmi ta kasar ta shirya gudanarwa. Bayanin ya ci gaba da cewa An fara gudanar da wani zaman taro kan horar dad alibi musulmi a kasar Australia, wanda wata babbar cibiyar musulmi ta kasar ta shirya gudanarwa.557480



captcha