IQNA

Taron Baje Kolin Kasashen Musulunci A UAE

22:55 - April 05, 2010
Lambar Labari: 1902881
Bangaren kasa da kasa; Kasashen musulmi na shirin gudanar da wani babban taron baje kolin kayayyakin da suke samarwa a kasar hadaddiyar dalar larabawa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, Kasashen musulmi na shirin gudanar da wani babban taron baje kolin kayayyakin da suke samarwa a kasar hadaddiyar dalar larabawa, wanda zai samu halartar manyan kamfanoni da cibiyoyin kasuwanci da masana'antu na kasashen musulmi. Bayanin ya ci gaba da cewa Kasashen musulmi na shirin gudanar da wani babban taron baje kolin kayayyakin da suke samarwa a kasar hadaddiyar dalar larabawa, wanda zai samu halartar manyan kamfanoni da cibiyoyin kasuwanci da masana'antu na kasashen musulmi.557306


captcha