IQNA

An Fitar Da Wata Makala Mai Suna Manarul-Islam A UAE

22:55 - April 05, 2010
Lambar Labari: 1902884
Bangaren kasa da kasa; An fitar da wata sabuwar makalar Musulunci ada aka bai wa suna Manarul-Islam a kasar hadaddiyar daular larabawa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, an fitar da wata sabuwar makalar Musulunci ada aka bai wa suna Manarul-Islam a kasar hadaddiyar daular larabawa. Wadda ta yi bahasi kan muhimamn batutuwa da suka danganci bangarori na addini da kuma kur'ani. Bayanin ya kara da cewa an fitar da wata sabuwar makalar Musulunci ada aka bai wa suna Manarul-Islam a kasar hadaddiyar daular larabawa. Wadda ta yi bahasi kan muhimamn batutuwa da suka danganci bangarori na addini da kuma kur'ani.557266


captcha