IQNA

Taron Mahardata Kur'ani A Karon Farko A Kasar Yeman

15:36 - April 06, 2010
Lambar Labari: 1903370
Bangaren kasa da kasa; Cibiyar kula da harkokin kur'ani ta kasar Yeman za ta dauki nauyin gudanar da wani babban taro na mahardata kur'ani mai tsarki na dukkanin fadin kasar a birnin Sana.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani bayani day a nakalto daga wasu kafofin yada labarai na kasar Yeman an habarta cewa, cibiyar kula da harkokin kur'ani ta kasar Yeman za ta dauki nauyin gudanar da wani babban taro na mahardata kur'ani mai tsarki na dukkanin fadin kasar a birnin Sana.Bayanin ya kara da cewa cibiyar kula da harkokin kur'ani ta kasar Yeman za ta dauki nauyin gudanar da wani babban taro na mahardata kur'ani mai tsarki na dukkanin fadin kasar a birnin Sana. 557656




captcha