Bangaren siyasa da zamantakewa; a kasar Suriya an fara gudanar da wani taro da zai yi bincike da nazari kan tushen nuna wariyar launin fata a yammacin Turai kuma a cibiyar nazarin al'adun larabawa da Iraniya ta ofishin da ke kula da yada al'adun Iran a wannan kasa ta Suriya za a gudanar da wannan taro.
Daga rshenta da ke hukumar da ke kula da yada al'adun Iran a ketare ne cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna ta watsa rahoton cewa; a kasar Suriya an fara gudanar da wani taro da zai yi bincike da nazari kan tushen nuna wariyar launin fata a yammacin Turai kuma a cibiyar nazarin al'adun larabawa da Iraniya ta ofishin da ke kula da yada al'adun Iran a wannan kasa ta Suriya za a gudanar da wannan taro. Kuma wannan taro shi ne karo na takwas irinsa da ofishin ya dauki dawainiyar gudanarwa kan wannan lamari day a shafi nuna wariyar launin fata a yammacin Ture da yadda wannan matsa ke ci gaba da yin kamari.
559023