Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna daga rshenta da ke a hukumar da ke kula da yada al'adun jamhuriyar Musulunci tai ran a ketare ya watsa rahoton cewa ; ana bayar da zangon koyar da iya rubutun kur'ani a jamhuriyar Bashkiristan ga malaman masallatai Juma'a a fadin kasar.
560268