IQNA

Za A Fitar Da Kur'anin Sharjah A Kasar Hadaddiyar Daular Larabawa

19:16 - April 12, 2010
Lambar Labari: 1906173
Bangaren kasa da kasa; Za a fitar da kur'anin da zaran an kammala rubuta a daular Sharja dake cikin hadaddiyar daular larabawa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani rahoto da ya nakalto daga jaridar Alkhalij an bayyana cewa, za a fitar da kur'anin da zaran an kammala rubuta a daular Sharja dake cikin hadaddiyar daular larabawa. Bayanin ya ci gaba da cewa za a fitar da kur'anin da zaran an kammala rubuta a daular Sharja dake cikin hadaddiyar daular larabawa. Daukar wannan mataki dai ya zo bayan da gwamantin kasar Qatar da kaddamar da wani kur'ani a lokutan baya.560636


captcha