IQNA

Tawagar Italiya Ce Za Ta Kula Da Lamarin Imam Musa Sadr

15:43 - April 14, 2010
Lambar Labari: 1907322
Bangaren siyasa da zamantakewa; tawagar Yan Italiya za ta ziyarci kasar Labanon musamman babban birnin kasar Beirut a wani mataki na bincike lamarin bacewar Imam Musa Sadr dan gwagwarmaya dan shi;;a kuma jagoran kungiyar Amal a kasar.
Daga labanon ne cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan Jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna ta watsa rahoton cewa; tawagar Yan Italiya za ta ziyarci kasar Labanon musamman babban birnin kasar Beirut a wani mataki na bincike lamarin bacewar Imam Musa Sadr dan gwagwarmaya dan shi;;a kuma jagoran kungiyar Amal a kasar. Ita dai wannan tawaga burinta shi ne bayyanawa duniya da fayyace kgaskiya kan maganar bacewa Imam Musa Sadre da kuma wadanda suke tare da shi tare da tabbatar da hannun kasar Libiya a cikin wannan danyan aiki kuma nan bad a jimawa ban e za su isa wannan kasa.

561825

captcha