IQNA

Zaman Taron Gaggawa Na Kungiyar Hadin Kan Larabawa

11:14 - April 15, 2010
Lambar Labari: 1907461
Bangaren kasa da kasa; Kasashen larabawa mambobin a kungiyar hadin kan kasashensu sun gudanar da wani zama na gaggawa dangane da matakin da haramtacciyar kasar Isra'ila ta Dauka.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran Kuna na kasar Kuwait an habarta cewa, Kasashen larabawa mambobin a kungiyar hadin kan kasashensu sun gudanar da wani zama na gaggawa dangane da matakin da haramtacciyar kasar Isra'ila ta dauka, na korar palastinawa daga yankunan gabar yamma da kogin Jordan. Bayanin ya ci gaba da cewa kasashen larabawa mambobin a kungiyar hadin kan kasashensu sun gudanar da wani zama na gaggawa dangane da matakin da haramtacciyar kasar Isra'ila ta dauka, na korar palastinawa daga yankunan gabar yamma da kogin Jordan. 562538





captcha