Bangaren kasa da kasa; Taro kan harkokin kudi dad a kuma musulmi masu saka hannayen jari a birnin Mumbasa na kasar Kenya, wanda zai samu halarta daga kasashen musulmi daban-daban da suke da sha'awar saka hannayenjari a kasar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na wib2010 an habarta cewa, Taro kan harkokin kudi dad a kuma musulmi masu saka hannayen jari a birnin Mumbasa na kasar Kenya, wanda zai samu halarta daga kasashen musulmi daban-daban da suke da sha'awar saka hannayenjari a kasar. Baynain ya ci gaba da cewa, yanzu haka wasu dag acikinmahalarta taron sun fara isa birnin Nairobi domin fara shirin taron, wanda za a gudanar a cikin mako mai zuwa. 564631