IQNA

An Fara Gudanar Gasar Karatun Kur'ani Mai Tsarki Ta Sharjah

20:37 - April 20, 2010
Lambar Labari: 1910340
Bangaren kasa da kasa; An fara gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki ta birnin Sharja na kasar hadaddiyar daular larabawa, da ke samun halartar makaranta kur'ani gami da mahardata.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, An fara gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki ta birnin Sharja na kasar hadaddiyar daular larabawa, da ke samun halartar makaranta kur'ani gami da mahardata daga sassan kasar. Bayanin ya ci gaba da cewa yanzu haka ana cikin gudanar dawannan gasa, inda daga karshe za a bayar da kyutuka na musamman ga wadanda suka zo matsayi na daya da na biyu daga dukkanin bangarorin dasuka gudanar da gasar a cikinsu. 564960


captcha