Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, shafin yanar gizo na islamfestival ya habarta cewa, Za a gudanar da zaman taro mai taken musulunci a Scotland, wanda zai yi dubi kan muhimman ayyuka da cibiyoyin musulunci ke gudanar a kasar Scotland. Bayanin ya ci gaba da cewa, a a gudanar da zaman taro mai taken musulunci a Scotland, wanda zai yi dubi kan muhimman ayyuka da cibiyoyin musulunci ke gudanar a kasar Scotland da ma wasu yankuna na yankin baki daya. 565749