Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan Jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta Kur'ani Mazn ta watsa rahoton cewa; a kasar Bahrain ne za a gudanar da taro kan Kur'ani mai Girma karo na hudu a ranekun talatin da talatin da daya ga watan Ordevehesh na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara a birnin Miyamai fadar mulkin wannan kasa ta Bahrain. A wannan taro na Kur'ani mai girma a kasar ta Bahrain za a samu halartar malamai da makaranta da mahardata kur'ai mai girma a fadin wannan kasa.
567029