IQNA

A Karbala'a An Fara Bukukuwan Addini Na Ranekun Fatimiya

16:13 - April 26, 2010
Lambar Labari: 1913193
Bangaren kasa da kasa; daga jiya ne hudu ga watan Ordebehesh na wannan shekara a a hubbarain a garin Karbala'a mai tsarki aka fara bukukwan addini karo na uku na kusanci shahadar Hadarat Fatima Zahra (AS) da kuma na ayyamul Fatimiya.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar watsa labarai ta Nun ta watsa rahoton cewa:
daga jiya ne hudu ga watan Ordebehesh na wannan shekara a a hubbarain a garin Karbala'a mai tsarki aka fara bukukwan addini karo na uku na kusanci shahadar Hadarat Fatima Zahra (AS) da kuma na ayyamul Fatimiya.Afdal Alshami mukaddashin bababn sakataren da ke kula da Hubbarin Imam Huseini (AS) a wata tattaunawa da kafafen watsa labarai ya bayyana cewa; wannan bukukuwa sun hada da na juyayi da jawabai da na yabo.

568006

captcha