IQNA

Za A Gudanar Da Hardar Kur'ani Na Musamman Ga Mata A Katar

15:10 - April 27, 2010
Lambar Labari: 1913766
Bangaren kasa da kasa:cibiyar kula da harkokin ilimi da hardar kur'ani alminir ta kasar Katar daga ranar sha daya ga watan ordebehesh na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya za a fara karatun kur'ani da harda na tsawon watanni biyu musamman ga mata musulmi yan kasashen waje mazauna wannan kasa.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga jaridar Katari Alshark ta watsa rahoton cewa: cibiyar kula da harkokin ilimi da hardar kur'ani alminir ta kasar Katar daga ranar sha daya ga watan ordebehesh na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya za a fara karatun kur'ani da harda na tsawon watanni biyu musamman ga mata musulmi yan kasashen waje mazauna wannan kasa.Banan Abdul Razak Almakhalati shugaban cibiyar hardar kur'ani Almnir dangane da wannan labari ya bayyana cewa; a wannan zangon karatu na lokacin hutu a mako kwanaki hudu ne aka ware day a shafi yan kasashen Palasdinu,Sudan,Tunus da masar mazauna kasar ta Katar.

568899

captcha