Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran Ikna net a watsa rahoton cewa bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta Basfar ta cewa: Mahmud Alhabash ministan da ke kula da harkokin addinin a Palasdini ya bada labarin gina cibiyar bincike da nazari ta Kur'ani ta Baitul Makdusi. Wannan cibiya ta bincike da nazari za ta taimaka matuka gaya wajen yin nazari da harkokin addini a wannan yanki na Palsdinu.
570039