IQNA

A Holand Za Hukunta Yan Majalisa Masu Adawa Da Musulunci

10:19 - May 01, 2010
Lambar Labari: 1915156
Bangaren kasa da kasa;a ranar Litinin sha biyu ga watan Ordebehesh na wannan shekara da muke ciki ne za a yi zama na karshe na shari'ar dan majalisar nan Giret Wayaldarz mai tsananin adawa da musulunci a kasar Holand da kuma ya shirya fim din cin mutunci addinin musulunci da ta kawo kace nace.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran Ikna net a watsa rahoton cewa bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta gwamnatin Faransa AFP cewa; a ranar Litinin sha biyu ga watan Ordebehesh na wannan shekara da muke ciki ne za a yi zama na karshe na shari'ar dan majalisar nan Giret Wayaldarz mai tsananin adawa da musulunci a kasar Holand da kuma ya shirya fim din cin mutunci addinin musulunci da ta kawo kace nace. Shi dai wannan dan majisa ya yi fice saboda fim din Fitina day a shirya kuma ya watsa a duniya inda ya fitoi da maitarsa a fili kan baker adawarsa kan addinin musulunci.

570031

captcha