Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci tai ran Ikan bayan ta nakalto daga majiyar watsa labarai ta kusa da cibiyar kur'ani ta kasa da kasa ta Hadarat Rukayya (S) ta watsa rahoton cewa; a karo na biyu za a fara ajin koyar da karatul kur'ani a cibiyar kasa da kasa ta Hadarat Rakiyya (AS) a garin Qum . wannan wata dam ace ga mabukata yin hardar karatun kur'ani mai girma.
574399