Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta Muzan ta watsa rahotonn cewa; : litafin da ke magana kan Kur'ani mai suna Kul an wallafa da watsa shi da ke magana kan koyar da yara kanana karatul Kur'ani da mu'assisar al'adu ta Saidul Shuhadai (AS) a Bahrain. Wannan littafi Ma'asumai Haji Muhammad Isma'il da Fatima Mirza Gulam Husein suka rubuta shi.
575022