Bangaren kasa da kasa; a birnin Riyad fadar mulkin kasar Saudiya ne za a fara gudanar da taron kasa da kasa na Nabiyul Rahmat (SWA) daga ranar goma zuwa sha uku ga watan Mihir na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya kuma kungiyar da ke kula da harkokin ilimi da sunnar Ma'aiki (SWA) ta Saudiya da ke birnin Riyad fadar mulkin kasar Saudiya ta shirya.