IQNA

Makon Kur'ani A Lardin Bihar Na Indiya

12:45 - May 31, 2010
Lambar Labari: 1931860
Bangaren kasa da kasa; a kasar Indiya a Lardin Bihar a ranar juma bakwai ga watan Khurdad na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya aka bude makon Kur'ani da kuma fadakar da al'umma dangane da kur'ani mai girma.




Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ikna bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta twocircles ta watsa rahoton cewa; a kasar Indiya a Lardin Bihar a ranar juma bakwai ga watan Khurdad na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya aka bude makon Kur'ani da kuma fadakar da al'umma dangane da kur'ani mai girma.A kasa kamar ta Indiya hakan zai taimaka ko shakka babu wajen kara fahimtar da al'ummar kasar muhimmancin Kur'ani da kuma irin yadda al'ummar kasar za su karu da abubuwan da ke cikin kur'ani mai girma.





588100
captcha