IQNA

Taro Kan Dangantaka Tsakanin Amurka Da Kasashen Musulmi

14:00 - June 12, 2010
Lambar Labari: 1938161
Bangaren kasa da kasa; A karshen wannan wata da muke ciki ne za a gudanar da wani zaman taro dangane da dangantaka tsakanin Amurka da kuma kasashen musulmi .
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya habarta cewa, a wani rahoto day a nakalto daga jaridar kasar Masar ta alyaum sabi an bayyana cewa, a karshen wannan wata da muke ciki ne za a gudanar da wani zaman taro dangane da dangantaka tsakanin Amurka da kuma kasashen musulmi. Bayanin ya ci gaba da cewa za a gudanar da zaman taron a babban dakin karatu a bangaren dakin taruka na birnin Iskandariya na kasar Masar ne za a gudanar da wannan zaman taro.595207






captcha