Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto jaridar kasar Qatar ta Al-sharq cewa, za agudanar da wani taro na nuna goyon baya ga kungiyoyin kare hakkin dan adam da masu agaji a Gaza a birnin Doha na kasar Qatar. Baynain ya ci gaba da cewa wannan taron babbar manufar gudanar da shi ita ce karya tare da kawo karshen killace yankin Zirin Gaza da yahudawan sahyuniya ke yi, tare da goyon bayan wasu daga cikin kasashen turai da na larabawa.595861