IQNA

Taron Girmama Mahardata Kur'ani A Yaman

15:01 - June 15, 2010
Lambar Labari: 1940360
Bangaren kasa da kasa; a karo na goma na biyu ne za agirmama mahardata kur'ani dari uku da gomiya tara da takwas yan kasar Yaman da su ka yi sa'ar hardace kur'ani baki dayansa kan salon kira'a da Hafiz az Asim ya rawaito kuma a ranar sha uku ga watan Tir na wannan shekara.

Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ikna bayan ta nakalto daga majiyar watsa labarai ta alsahawatnet ta watsa rahoton cewa; a karo na goma na biyu ne za agirmama mahardata kur'ani dari uku da gomiya tara da takwas yan kasar Yaman da su ka yi sa'ar hardace kur'ani baki dayansa kan salon kira'a da Hafiz az Asim ya rawaito kuma a ranar sha uku ga watan Tir na wannan shekara. Wannan taron jinjinawa kungiyar da ke kula da yada ilimi da kula da harkokin kur'ani mai girma da sunnar Ma'aikin Allah Tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da alayan gidansa Ma'az ta kasar Yaman kuma a wannan wannan bukin girmamawa za a samu halartar manyan malaman addini da jami'a da wakilan kungiyoyi na addini da kur'ani a kasar ta Yaman.

597034

captcha