Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ikna bayan ta nakalto daga gidantalbijin ta labarai ta Rasid ta watsa rahoton cewa;
a yau ashirin da biyar ga watan Khurdad yau ke nan a lardin Kutaif na kasar Saudiya za a gudanar da zaman juyayin shahadar Imam Ali Alnaki (AS). A Huseiniyar Azzahara'a (AS) a garin Ummul Hamam a lardin na Kutaif za a gudanar tare da gabatar da jawabai da wa'azi da tarihin wannan bawon Allah Imam Hadi (AS) da kuma hujjatul islam walmuslim Hasan alkhoweilidi.
596951