IQNA

Kwamitin Kula Da Harkokin Kur'ani Na Dubai Ya Kammala Zamansa

13:48 - June 16, 2010
Lambar Labari: 1941130
Bangaren kasa da kasa; Kwamitin da ke kula da harkokin kur'ani mai tsarki a kasar hadaddiyar daular larabawa a babbar fadar kasuwancin kasar Dubai ya kammala wani zama da ya gudanar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran haddaiyar daular larabawa wam an bayyana cewa, Kwamitin da ke kula da harkokin kur'ani mai tsarki a kasar hadaddiyar daular larabawa a babbar fadar kasuwancin kasar Dubai ya kammala wani zama da ya gudanar. Bayanin ya ci gaba da cewa yanzu haka babbar sakatariyar kwamitin Fatima alfalasi ita ce ta bayyana hakan.
597934

captcha