IQNA

An fara Horar Da Daliban Kur'ani Mai Tsarki A Birnin Tehran

14:48 - June 17, 2010
Lambar Labari: 1941544
Bangaren kur'ani; An fara horar da daliban kur'ani mai tsarki da suka lashe gasar kur'ani domin halartar gasa ta kasa da za a a gudanar a birnin Tehran, wadda za ta hada da gasa kan littafin Nahjul balagha.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga banagaren hulda da jama'a na hukumar kula da harkokin gasar kur'ani mai tsarki a birnin Tehran cewa, an fara horar da daliban kur'ani mai tsarki da suka lashe gasar kur'ani domin halartar gasa ta kasa da za a a gudanar a birnin Tehran, wadda za ta hada da gasa kan littafin Nahjul balagha. Bayanin ya kara da cewa yanzu haka dai dalibai da daman e za su samu wucewa zuwa ga matakin karshe. 598777
captcha