Bangaren siyasa; shugaban wakilan jagoran juyin juya halin Musulunci a jami'o'I a cikin wani bayani day a gabatar ya yi nuni da hanyoyi da kur'ani ya yi bayani a fili karara kan su dangane da yadda za a yaki makiya da kuma maidawa kura aniyarta cikin sauki.