IQNA

Taron Khatmar Kur'ani A Masallacin Birnin Machester

19:55 - June 20, 2010
Lambar Labari: 1943331
Bangaren kasa da kasa; An gudanar da taron khatmar kur'ani mai tsarki a birnin Manchester na kasar Birtaniya, wanda ya kebanci daliban makarantun sakandare na musulmin kasar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin yanar gizo na Bru-direct cewa, An gudanar da taron khatmar kur'ani mai tsarki a birnin Manchester na kasar Birtaniya, wanda ya kebanci daliban makarantun sakandare na musulmin kasar. Bayanin ya ci gaba da cewa an fara gudanar da irin wannan taro ne a cikin shekarar da ta gabata. Kuma matasa da suke karatu ne suka halarci taron. 600292









captcha