Bangaren harkokin kur'ani: gasar harda da karatun Kur'ani Mai girma ta karshen shekara shekara da ofishin yada al'adun Jamhuriyar Musulunci ta Iran a kasar Suriya da za a gudanar a cikin watan Murdad na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shjamsiya a birnin Damskos fadar mulkin kasar Suriya.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna daga reshenta da ke hukumar yada al'adun Jamhuriyar Musulunci ta Iran a ketare da kuma kara kusanci a tsakanin kasashen musulmi da musulmin duniya ta watsa rahoton cewa; gasar harda da karatun Kur'ani Mai girma ta karshen shekara shekara da ofishin yada al'adun Jamhuriyar Musulunci ta Iran a kasar Suriya da za a gudanar a cikin watan Murdad na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shjamsiya a birnin Damskos fadar mulkin kasar Suriya. A wannan gasa ta shafi dukan bangarori na al'umma yara da matasa da manya ma'ana duk mai bukata zai iya shiga wannan gasar da fatar Allah ya ba shi rabo da nasara.
601577