IQNA

Gargadi Dangane Karuwar Kyamar Musulunci A Nahiyar Turai

15:52 - June 23, 2010
Lambar Labari: 1945470
Bangaren kasa da kasa; Babbar majalisar tarayyar turai ta fitar da wani rahoto da a cikinsa take bayanin yaduwar addinin musulunci a nahiyar da kuma karuwar kyamarasa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, jaridar Todays' zaman ta habarta acikin shafinta na yanar gizo cewa, bbbar majalisar tarayyar turai ta fitar da wani rahoto da a cikinsa take bayanin yaduwar addinin musulunci a nahiyar da kuma yadda kyamarsa ke karuwa, inda ta yi gargadi kan karuwar kyaar addinin musulunci a kasashe da dama na nahiyar. Bayanin ya ci gaba da cewa tarayyar turan ta nuna matukar damurta kan yadda wasu turawan suke nuna kyamara ddinin musulunci, saboda tsattsauran ra'ayi da kuma nuna bangarenci ga musulmin, wadanda ba akasarinsu ba mutanen nahiyar ba ne.602349



captcha