IQNA

A Istambul Ne Za A Gudanar Da Baje Kolin Fasaha Ta Musulmi

17:36 - June 23, 2010
Lambar Labari: 1945556
Bangaren al'adu da fasaha; a birnin Istambul ne na kasar Turkiya a tsakiyar watan Tir na wannan shekara ta bana ta hijira shamsiya za a gudanar da kasuwar baje koli ta abubuwa da musulmi suka kirkiro da kansu guda dubu daya da daya da kuma abubuwan da suka kirkiro ke a halin yanzu a London.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci daga reshen cibiyar da ke kasar Turkiya bayan ta nakalto daga jaridar Alshark Al'ausat ta watsa rahoton cewa; a birnin Istambul ne na kasar Turkiya a tsakiyar watan Tir na wannan shekara ta bana ta hijira shamsiya za a gudanar da kasuwar baje koli ta abubuwa da musulmi suka kirkiro da kansu guda dubu daya da daya da kuma abubuwan da suka kirkiro ke a halin yanzu a London. Kuma a gidan ajiyar kayayyaki a birnin London ya zuwa yanzu an samu mutane dubu dari uku da suak ziyarci wadannan abubuwa da suka kirkiro.



602481

captcha