IQNA

Aiki Da Kur'ani Ya Zama Wajibi A Cikin Al'ummar Musulmi

19:29 - June 27, 2010
Lambar Labari: 1946907
Bangaren kur'ani; Wajibi ne musulmi su yi aiki da kur'ani mai tsarki a cikin dukkanin harkokin rayuwarsu mai makon mayar da kur'ani abin karantawa kawai a cikin al'umma.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; shugaban kwamitin makaranta da mahardata kur'ani mai tsarki na birnin Kum ya bayyana cewa, wajibi ne musulmi su yi aiki da kur'ani mai tsarki a cikin dukkanin harkokin rayuwarsu mai makon mayar da kur'ani abin karantawa kawai a cikin al'umma. Bayanin ya ci gaba da cewa malamin ya jaddada wjabcin saka dukkanin umurni da hani kur'ani a aikace a cikin dukkanin harkokin mumini. 603961


captcha