IQNA

An Gudanar Da Gasar Kur'ani Ta Mata A Kasar Turkiya

15:07 - June 29, 2010
Lambar Labari: 1948294
Bangaren kasa da kasa; An gudanar da gasar kur'ani bangaren na karshe da ta kebanci mata a kasar Turkiya, gasar kur'anin dai an gudanar da ita ne a birnin Istanbul.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, kamfanin dillancin labaran haber ya habarta a cikin shafinsa na yanar gizo cewa, an gudanar da gasar kur'ani bangaren na karshe da ta kebanci mata a kasar Turkiya, gasar kur'anin dai an gudanar da ita ne a mataki na kasa baki daya a birnin Istanbul. Gasar dai ta samu halartar mata makaranta da mahardata kur'ani mai tsarki daga sassa daban-daban na kasar. 605184




captcha