IQNA

Duk Wani Kokari Na Hada Rikici Tsakanin Shi'a Da Suna Ba Zai Ci Nasara

16:40 - June 29, 2010
Lambar Labari: 1948404
Bangaren siyasa da zamantakewa; shuagaban kungiyar Hizbullahi a kuduncin Labanon a jiya shidda ga watan Tir a wani jawabi day a gabatar ya jaddada cewa; musulmin shi'a da sunna a labanon da Palasdinu sun cikin wadi daya saboda haka dole su hada kai da kare wannan hadin kai kuma duk wata siyasa ta haddasa fitina ta Amerika da haramtacciyar kasar Isra'ila ba za ta cimma burinta ba.

Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna daga reshenta na kasar labanon ta watsa rahoton cewa; shuagaban kungiyar Hizbullahi a kuduncin Labanon a jiya shidda ga watan Tir a wani jawabi day a gabatar ya jaddada cewa; musulmin shi'a da sunna a labanon da Palasdinu sun cikin wadi daya saboda haka dole su hada kai da kare wannan hadin kai kuma duk wata siyasa ta haddasa fitina ta Amerika da haramtacciyar kasar Isra'ila ba za ta cimma burinta ba.





605355
captcha