Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta watsa rahoton cewa a birnin Damaskos ne fadar mulkin kasar Suriya za a gudanar da taron hadin guiwar majalisun kasashen musulmi.Wannan zama na majalisun kasashen musulmi ya z one bayan harin ta'addnci da haramtacciyar kasar Isra'ila ta kai wa ayarin masu rajin kare hakkin dan adam da suka yi kokarin kawo karshen killacewar da haramtacciyar kasar israila ta yi wa yankin zirin gaza da hana shiga da fice hatta abinci da magunguna ko masu neman labarai da abubuwa da ke gudana a cikin yankin.
:
605414