Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga euro news ta watsa rahoton cewa; a karon farko a kasar Magulistan an bude cibiyar da za ta kula da harkokon al'adu ta musulmi kuma hukumar kula da ci baga da bunkasa tare da hadin guiwa na kasa da kasa ta kasar Turkiya Tika ta bude tare da hada kai da kungiyoyin bayar da agaji na kasar. A ranar ashirin ga watan nan ne na Tir na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara a garin Ulan Batur babban birnin Mahulistan aka bude.
613046