IQNA

A Ranar Lahadi Ne Aka Fara Gasar Kur'ani A Cote D'ivoire Matakin Karshe

16:40 - July 19, 2010
Lambar Labari: 1958683
Bangaren kasa da kasa: an fara gunara da matakin karshe na gasar karatun ku'ani mai girma a kasar Cote D'ivoire inda mahardata da masu karatun kur'ani mai fafatawa da juna da a cikinsu ne a birnin Abijan za a zakulo mutane uku da suka yi fice da za su wakilci kasar a gasar karatun kur'ani mai girma da harda a kasar Saudiya da suran kasashe.


Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga Abijan ta watsa rahoton cewa; an fara gunara da matakin karshe na gasar karatun ku'ani mai girma a kasar Cote D'ivoire inda mahardata da masu karatun kur'ani mai fafatawa da juna da a cikinsu ne a birnin Abijan za a zakulo mutane uku da suka yi fice da za su wakilci kasar a gasar karatun kur'ani mai girma da harda a kasar Saudiya da suran kasashe. Wannan gasar tana daga cikin gasar da ked a muhimmanci ga kungiyar da ke kula da harkokin karatunn kur'ani a fadin kasar ta Cote D'ivoire kamar yadda Cisse Djiguiba daya daga cikin shugabannin shirya wannan gasar a wata tattaunawa da ta hada shi da cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan Iran.


616551

captcha