Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga haberoku ta watsa rahoton cewa; gwamnatin kasar Holand duk da adawar da wasu kungiyoyin nuna wariya da kamar Musulunci a kasar ta ware bajet na miliyon daya na dala domin bayar da kyauta da gudunmuwarta na gina masallaci mai hawa goma sha biyu a yankin Minhaton na birnin Newyork na kasar Amerika.
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Holand ta watsa bayanin day a kumshi mataki da matsayin gwamnatin kasar ta bada gudunmuwarta kan wannan gina masallaci mai hawa goma sha uku a birnin Newyork na Amerika.
619478