IQNA

Yan Shi'a A saudiya Za Su Raya Ranar Haifuwar Imam Zaman(AJ)

15:54 - July 25, 2010
Lambar Labari: 1962041
Bangaren kasa da kasa; a ranar uku da hudu ga watan Murdad yan shi'a a kasar Saudiya za su raya wadannan raneku na lahadi da litinin domin tunana da irin wannan raneku na haifuwar waliyun Asr (AJ).

Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta Asad ta watsa rahoton cewa; a ranar uku da hudu ga watan Murdad yan shi'a a kasar Saudiya za su raya wadannan raneku na lahadi da litinin domin tunana da irin wannan raneku na haifuwar waliyun Asr (AJ). A gobe da dare ne uku ga watan Murdad za a gudanar da bukukuwan tunawa da zagayowar wannan rana tare da halartar Salah Alramadan daga cikin wasu yabo ga Ahlul Baiti (AS) a masallacin Alabas a garin Al'awamiya da ke yankin Katif.



620223

captcha