Bangaren kasa da kasa: Said Hasan Alnar malamin addini masani dan shi'a a kasar Saudiya nuna karan tsana da Yahudawan sahayoniya ke nunawa da kokarin canja siffa da fuskokin Kudus da kuma kula makircin haddasa fitina a Labanon da Iraki da kuma Iran ta hanyar danawa da tada bama-bamai a guraren ibada da cibiyoyi na addinin musulmi wani sabon salo da makircin ma'abuta girman kai da dagawa na duniya na haddasa fitina a tsakanin al'ummar musulmi.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna ta watsa rahoton cewa; Said Hasan Alnar malamin addini masani dan shi'a a kasar Saudiya nuna karan tsana da Yahudawan sahayoniya ke nunawa da kokarin canja siffa da fuskokin Kudus da kuma kula makircin haddasa fitina a Labanon da Iraki da kuma Iran ta hanyar danawa da tada bama-bamai a guraren ibada da cibiyoyi na addinin musulmi wani sabon salo da makircin ma'abuta girman kai da dagawa na duniya na haddasa fitini da rikici a tsakanin al'ummar musulmi.aid Hasan Alnamr ya kara da cewa; a yau kowa ya gane da fahimtar manufofin makiyan musulmi da irin makircin da suke kullawa kuma da yardar Allah ba za su cimma burinsu ba ko kadan .
621000